HAUSA Trading Academy

Koyi Trading daga Matakin Farko zuwa Professional cikin Hausa.

Ka koyi Forex, Crypto, Bitcoin, Gold, Technical Analysis, Fundamental Analysis da Risk Management cikin Hausa mai saukin fahimta.

Login Register
🎓

Me Ya Sa HAUSA Trading Academy?

Dandali da aka gina musamman domin koyar da Trading cikin Hausa. Ilimi kawai babu guaranteed profit.

Level 1

Trading Fundamentals – Koyon Trading Daga Farko

Wannan course zai koya maka muhimman abubuwan Trading daga farko zuwa matakin fahimta. Za ka koyi yadda kasuwar Forex, Crypto da Stocks take aiki, yadda ake karanta charts, fahimtar market structure, risk management da kuma muhimmancin discipline a Trading.